Harin sansanin soji a Birnin Gwari

Infotaula d'esdevenimentHarin sansanin soji a Birnin Gwari
Iri aukuwa
Kwanan watan 5 ga Afirilu, 2022
Wuri Birnin Gwari
Ƙasa Najeriya
Adadin waɗanda suka rasu 7
17
Adadin waɗanda suka samu raunuka 23
Perpetrator (en) Fassara Ansaru


A ranar 5 ga Afrilu, 2022, 'yan bindiga daga Ansaru sun kai hari a sansanin sojojin Najeriya a Birnin Gwari, jihar Kaduna, Najeriya. Harin ya kashe sojoji goma sha bakwai tare da jikkata wasu ashirin da uku.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy